1 Sar 6:18 HAU

18 Katakan itacen al'ul na cikin Haikalin, an yi musu zāne mai fasalin gora da na furanni buɗaɗɗu. An rufe bangon daga ciki duka da itacen al'ul, har ba a ganin duwatsun ginin.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:18 a cikin mahallin