1 Sar 6:27 HAU

27 Ya sa kerubobin daura da juna a can cikin Haikali domin fikafikan su taɓi juna a tsakiya kowane ɗayan kuma ya taɓi bango.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:27 a cikin mahallin