1 Sar 6:29 HAU

29 Ya zana siffofin kerubobi, da na itatuwan dabino, da na furanni a dukan bangon Haikalin, wato bango na Wuri Mai Tsarki da Wuri Mafi Tsarki na can ciki.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:29 a cikin mahallin