1 Sar 6:3 HAU

3 Tsawon shirayin da yake a gaban Haikalin kamu ashirin ne, wato daidai da fāɗin Haikalin. Fāɗinsa kuma daga gaban Haikalin kamu goma ne.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:3 a cikin mahallin