1 Sar 6:32 HAU

32 Sai ya zazzāna siffofin kerubobi, da na itatuwan dabino, da na furanni a kan ƙofofi duka biyu, sa'an nan ya dalaye duk ƙofofin da zinariya.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:32 a cikin mahallin