1 Sar 6:36 HAU

36 Ya gina shirayi na ciki da sassaƙaƙƙun duwatsu jeri uku, da jeri ɗaya na katakan itacen al'ul.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:36 a cikin mahallin