1 Sar 6:38 HAU

38 A shekara ta goma sha ɗaya ta sarautar Sulemanu a watan Bul, wato watan takwas, aka gama ginin Haikalin, daidai yadda aka zayyana fasalinsa. Sulemanu ya yi shekara bakwai yana ginin Haikalin.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:38 a cikin mahallin