1 Sar 7:11 HAU

11 Daga sama kuma akwai duwatsu masu tsada waɗanda aka yanka su bisa ga ma'auni, da kuma itacen al'ul.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:11 a cikin mahallin