1 Sar 7:16 HAU

16 Ya kuma yi dajiya biyu ta zubi da tagulla don a sa a kan ginshiƙan. Tsayin kowace dajiya kamu biyar ne.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:16 a cikin mahallin