3 Aka rufe shi da katakan al'ul a bisa ɗakuna arba'in da biyar da suke gefe, waɗanda suke bisa ginshiƙai. Ɗakuna goma sha biyar a kowane jeri har jeri uku.
Karanta cikakken babi 1 Sar 7
gani 1 Sar 7:3 a cikin mahallin