1 Sar 7:36 HAU

36 Ya zana siffofin kerubobi, da na zakoki, da na itatuwan dabino a jikin ginshiƙan da sassan a duk inda ya ga akwai fili. Ya kuma zana furanni kewaye da su.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:36 a cikin mahallin