1 Sar 7:47 HAU

47 Sulemanu bai auna nauyin kayayyakin aikin ba domin sun cika yawa. Ba a kuma san nauyin tagullar ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:47 a cikin mahallin