1 Sar 7:51 HAU

51 Haka sarki Sulemanu ya gama dukan aikin Haikalin Ubangiji. Sai ya kawo abubuwan da tsohonsa Dawuda ya keɓe, wato azurfa, da zinariya, da kayayyakin aiki, ya ajiye su cikin taskokin Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:51 a cikin mahallin