1 Sar 7:9 HAU

9 Aikin gine-ginen nan, an yi shi da duwatsu masu tamani tun daga tushen har zuwa rufin. Sai da aka auna duwatsun sa'an nan aka yanka su da zarto, ciki da baya daidai da juna.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:9 a cikin mahallin