1 Sar 8:14 HAU

14 Sa'an nan sarki Sulemanu ya juya, ya fuskanci jama'a suna tsaye, ya roƙi Allah ya sa musu albarka.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:14 a cikin mahallin