1 Sar 8:16 HAU

16 ‘Tun daga ran da na fito da mutanena Isra'ila, daga Masar, ban zaɓi wani birni daga cikin kabilan Isra'ila inda zan gina Haikali domin sunana ba, amma na zaɓi Dawuda ya shugabanci mutanena Isra'ilawa.’ ”

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:16 a cikin mahallin