1 Sar 8:27 HAU

27 “Amma ko Allah zai zauna a duniya? Ga shi, Saman sammai ba ta isa ta karɓe ka ba, balle wannan Haikali da na gina!

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:27 a cikin mahallin