1 Sar 8:30 HAU

30 Sai ka riƙa jin roƙe-roƙen bawanka da na mutanenka Isra'ilawa, idan sun yi addu'a, suna fuskantar wurin nan, sa'ad da ka ji kuma, sai ka gafarta musu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:30 a cikin mahallin