1 Sar 8:4 HAU

4 suka kawo tare da alfarwa ta sujada, da dukan tsarkakan tasoshin da suke cikin alfarwar. Firistoci da Lawiyawa suka kawo su.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:4 a cikin mahallin