1 Sar 8:56 HAU

56 “Yabo ya tabbata ga Ubangiji wanda ya hutar da jama'arsa, Isra'ilawa, bisa ga yadda ya alkawarta. Daga cikin abin da ya alkawarta duka na alheri ba ko ɗaya da bai cika ba, kamar yadda ya alkawarta wa bawansa, Musa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:56 a cikin mahallin