1 Sar 8:63 HAU

63 Sulemanu kuwa ya miƙa wa Ubangiji hadaya ta salama da bijimai dubu ashirin da dubu biyu (22,000) da tumaki dubu ɗari da dubu ashirin (120,000). Ta haka sarki da dukan mutanen Isra'ila suka keɓe Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:63 a cikin mahallin