1 Sar 8:8 HAU

8 Sandunansa suna da tsawo har ana iya ganinsu daga ɗaki na can ciki daga Wuri Mai Tsarki, amma ba a iya ganinsu daga waje. Suna nan haka har wa yau.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:8 a cikin mahallin