1 Sar 9:11 HAU

11 Hiram, Sarkin Taya, kuwa ya ba Sulemanu katakan itacen al'ul da na fir da zinariya, iyakar yadda yake bukata. Sarki Sulemanu kuwa ya ba Hiram garuruwa ashirin a jihar Galili.

Karanta cikakken babi 1 Sar 9

gani 1 Sar 9:11 a cikin mahallin