1 Sar 9:19 HAU

19 da garuruwan ajiyarsa, da garuruwan karusansa, da garuruwan mahayan dawakansa, da duk abin da Sulemanu ya so ya gina a Urushalima, da Lebanon, da dukan ƙasar da ya mallaka.

Karanta cikakken babi 1 Sar 9

gani 1 Sar 9:19 a cikin mahallin