1 Sar 9:8 HAU

8 Wannan Haikali kuwa zai zama tsibin juji, duk wanda zai wuce ta wurin, zai yi mamaki, ya yi tsaki, ya ce, ‘Me ya sa Ubangiji ya yi wa ƙasar nan da Haikalin nan haka?’

Karanta cikakken babi 1 Sar 9

gani 1 Sar 9:8 a cikin mahallin