12 da Fatrusawa, da Kasluhawa tushen Filistiyawa ke nan, da Kaftorawa.
13 Kan'ana shi ne mahaifin Sidon ɗan farinsa, da Het,
14 da Yebusiyawa, da Amoriyawa, da Girgashiyawa,
15 da Hiwiyawa, da Arkiyawa, da Siniyawa,
16 da Arwadiyawa, da Zemariyawa, da Hamatiyawa.
17 'Ya'yan Shem, maza, su ne Elam, da Asshur, da Arfakshad, da Lud, da Aram, da Uz, da Hul, da Geter, da Meshek.
18 Arfakshad shi ne mahaifin Shela, Shela kuma shi ne mahaifin Eber.