1 Tar 10:1 HAU

1 Filistiyawa suka yi yaƙi da Isra'ilawa, Isra'ilawa suka gudu a gaban Filistiyawa, aka karkashe su a Dutsen Gilbowa.

Karanta cikakken babi 1 Tar 10

gani 1 Tar 10:1 a cikin mahallin