1 Tar 15:3 HAU

3 Saboda haka Dawuda ya tattara Isra'ilawa duka a Urushalima don a kawo akwatin alkawarin Ubangiji a wurinsa, inda aka riga aka shirya masa.

Karanta cikakken babi 1 Tar 15

gani 1 Tar 15:3 a cikin mahallin