1 Tar 17:5 HAU

5 Gama tun ranar da na fito da Isra'ilawa ban taɓa zama a cikin ɗaki ba, amma daga alfarwa zuwa alfarwa, daga wannan mazauni kuma zuwa wancan.

Karanta cikakken babi 1 Tar 17

gani 1 Tar 17:5 a cikin mahallin