1 Tar 18:11 HAU

11 Sarki Dawuda kuwa ya keɓe waɗannan ga Ubangiji, tare da azurfa da zinariya waɗanda ya kwaso daga al'umman da ya ci, wato Edom, da Mowab, da mutanen Ammon, da na Filistiya, da na Amalek.

Karanta cikakken babi 1 Tar 18

gani 1 Tar 18:11 a cikin mahallin