1 Tar 2:3 HAU

3 'Ya'yan Yahuza, maza, su ne Er, da Onan, da Shela. Waɗannan uku Batshuwa Bakan'aniya, ita ce ta haifa masa su. Amma Er, ɗan farin Yahuza, mugu ne a gaban Ubangiji, don haka Ubangiji ya kashe shi.

Karanta cikakken babi 1 Tar 2

gani 1 Tar 2:3 a cikin mahallin