1 Tar 20:2 HAU

2 Sai Dawuda ya ciro kambi daga kan sarkinsu, sai ya iske nauyinsa talanti ɗaya na zinariya ne, akwai kuma duwatsu masu daraja a cikinsa. Dawuda ya sa kambin a kansa. Ya kwaso ganima da yawa a birnin.

Karanta cikakken babi 1 Tar 20

gani 1 Tar 20:2 a cikin mahallin