1 Tar 21:24 HAU

24 Amma sarki Dawuda ya ce wa Arauna, “A'a, zan biya cikakken kuɗinta. Ba zan karɓi abinka kawai in ba Ubangiji ba, ba kuwa zan miƙa masa hadayu na ƙonawa da abin da ban biya ba.”

Karanta cikakken babi 1 Tar 21

gani 1 Tar 21:24 a cikin mahallin