1 Tar 25:2 HAU

2 Daga cikin 'ya'yan Asaf, maza, Zakkur, da Yusufu, da Netaniya, da Asharela, Asaf mahaifinsu ne yake bi da su, shi ne kuma mawaƙin sarki.

Karanta cikakken babi 1 Tar 25

gani 1 Tar 25:2 a cikin mahallin