1 Tar 25:7 HAU

7 Jimillar horarrun mawaƙa don raira waƙa ga Ubangiji, su da 'yan'uwansu, duka waɗanda suke ƙwararru, su ɗari biyu da tamanin da takwas ne.

Karanta cikakken babi 1 Tar 25

gani 1 Tar 25:7 a cikin mahallin