1 Tar 26:8 HAU

8 Waɗannan duka iyalin Obed-edom ne. Su da 'ya'yansu maza da 'yan'uwansu suna da ƙarfi da gwaninta na yin aiki. Su sittin da biyu ne daga wajen Obed-edom.

Karanta cikakken babi 1 Tar 26

gani 1 Tar 26:8 a cikin mahallin