1 Tar 28:21 HAU

21 Ga dai ƙungiyoyin firistoci da na Lawiyawa, suna nan domin yin hidima a Haikalin Allah, ga kuma gwanaye na kowace irin sana'a suna tare da kai don yin kowane irin aiki. Shugabanni da dukan jama'a suna ƙarƙashinka duka.”

Karanta cikakken babi 1 Tar 28

gani 1 Tar 28:21 a cikin mahallin