1 Tar 28:5 HAU

5 Daga cikin dukan 'ya'yana maza, (gama Ubangiji ya ba ni 'ya'ya maza da yawa), ya zaɓi ɗana Sulemanu ya hau gadon sarautar Isra'ila, abin mulkin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Tar 28

gani 1 Tar 28:5 a cikin mahallin