1 Tar 29:20 HAU

20 Sa'an nan Dawuda ya ce wa taro duka, “Sai ku yabi Ubangiji Allahnku yanzu.” Taron jama'a kuwa suka yabi Ubangiji Allah na kakanninsu, suka rusuna har ƙasa, suka yi wa Ubangiji sujada, suka kuma girmama sarki.

Karanta cikakken babi 1 Tar 29

gani 1 Tar 29:20 a cikin mahallin