24 Dukan ma'aikatan hukuma kuwa, da manyan mutane, da kuma dukan 'ya'yan sarki Dawuda, suka yi alkawari za su yi wa sarki Sulemanu biyayya.
Karanta cikakken babi 1 Tar 29
gani 1 Tar 29:24 a cikin mahallin