1 Tar 29:6 HAU

6 Sa'an nan shugabannin gidajen kakanni, da shugabannin kabilai, da shugabanni na dubu dubu, da na ɗari ɗari, da masu lura da aikin sarki, suka bayar da yardar rai.

Karanta cikakken babi 1 Tar 29

gani 1 Tar 29:6 a cikin mahallin