1 Tar 5:20 HAU

20 Aka taimake su yin yaƙi da abokan gābansu, sai aka ba da Hagarawa da duk waɗanda suke tare da su a hannunsu, saboda suka yi roƙo ga Allah a cikin yaƙin, Allah kuwa ya amsa musu roƙonsu saboda sun dogara gare shi.

Karanta cikakken babi 1 Tar 5

gani 1 Tar 5:20 a cikin mahallin