1 Tar 5:23 HAU

23 Mutanen rabin kabilar Manassa suna da yawa, sun zauna a ƙasar, daga Bashan har zuwa Ba'al-harmon, da Senir, da Dutsen Harmon.

Karanta cikakken babi 1 Tar 5

gani 1 Tar 5:23 a cikin mahallin