2 'Ya'yan Kohat, maza, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel.
3 'Ya'yan Amram kuwa, su ne Haruna, da Musa, da Maryamu.'Ya'yan Haruna, maza, su ne Nadab, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar.
4 Zuriyar Ele'azara daga tsara zuwa tsara, su ne Finehas, da Abishuwa,
5 da Bukki, da Uzzi,
6 da Zarahiya, da Merayot,
7 da Amariya, da Ahitub,
8 da Zadok, da Ahimawaz,