21 da Yowa, da Iddo, da Zera, da Yewaterai.
22 Zuriyar Kohat bi da bi, su ne Izhara, da Kora, da Assir,
23 da Elkana, da Ebiyasaf, da Assir,
24 da Tahat, da Uriyel, da Azariya, da Shawul.
25 'Ya'yan Elkana, maza, su ne Amasai da Ahimot.
26 Zuriyar Ahimot bi da bi, su ne Elkana, da Zofai, da Nahat,
27 da Eliyab, da Yeroham, da Elkana.