24 da Tahat, da Uriyel, da Azariya, da Shawul.
25 'Ya'yan Elkana, maza, su ne Amasai da Ahimot.
26 Zuriyar Ahimot bi da bi, su ne Elkana, da Zofai, da Nahat,
27 da Eliyab, da Yeroham, da Elkana.
28 'Ya'yan Sama'ila, maza, su ne Yowel ɗan farinsa, na biyun shi ne Abaija.
29 Zuriyar Merari bi da bi, su ne Mali, da Libni, da Shimai, da Uzza,
30 da Shimeya, da Haggiya, da Asaya.