5 Mayaƙan da aka lasafta bisa ga asalinsu na dukan iyalan Issaka, su dubu tamanin da dubu bakwai ne (87,000), jarumawa ne sosai.
Karanta cikakken babi 1 Tar 7
gani 1 Tar 7:5 a cikin mahallin