1 Tar 8:6 HAU

6 Waɗannan kuma su ne 'ya'yan Ehud, maza. Su ne kuma shugabannin gidajen kakanninsu da suke zaune a Geba, waɗanda aka kai su bauta a Manahat.

Karanta cikakken babi 1 Tar 8

gani 1 Tar 8:6 a cikin mahallin