1 Tar 9:18 HAU

18 Har zuwa yau, iyalinsu suke tsaron ƙofar sarki a wajen gabas. A dā su ne suke tsaron sauran ƙofofin zangon Lawiyawa.

Karanta cikakken babi 1 Tar 9

gani 1 Tar 9:18 a cikin mahallin