1 Tar 9:27 HAU

27 Sukan kwana suna tsaro kewaye da Haikalin Allah, gama hakkin yana kansu. Su ne sukan buɗe shi kowace safiya.

Karanta cikakken babi 1 Tar 9

gani 1 Tar 9:27 a cikin mahallin